Sunday, 18 November 2018

Airtel 0.00k: Yadda Zakai Unlimited Free Browsing A Kowani Airtel Ba Tareda Kudi Ko Data Ba
.

Barkan Kuda Wannan Rana Ta Juma, a
Na Musan Man Na Ware Lokacina Domin Nai Muku Bayanin Yadda Zaku Hada Free Browsing a Kowani Airtel
.
Wato Hakan Na Nufin Zaka Iya Shiga Ko Ina Na Shafin Yanar Gizo Batare Da Kana Da Data Ko Kudi Ba

Duk Da Wasu Zasuce Zan Koyawa Mutane
Maqo Domin Kar Suyi
👍 Subs
Lolz.
.
Kamar Yadda Nasan Wasu Na Fama Da Rashin Data

To Karku Damu Ga Wata Tricks Da Zan Baku Ku More Free Bowsing
.
Ka Tabbatar Wayar Ka Akwae 3G
Sannan Ka Samu Airtel Wanda Babu Data Ko1 a Cikinsa

.
1= kayi Dowload Wannan Opera Wanda A Cikin Tane Zaka Dinga Shiga Duk Inda Kakeso
Batareda Kudi Ko Data Ba
👎👎
https://www.datafilehost.com/d/2e601ca4

Bayan Kayi Install Saika Saita Cikin Ta Kamar Haka 👎
.
Remove Port: ✔️ [ kayi mark]

Proxy Type: Real Host

Proxy Server: mini5-7.opera-mini.net

.
Datz All
Kayi 👍👍 Save
Amma Ka Tabbatar Ka Saita Da Kyau Kamar Yadda Nai Bayani
.
Domin Idan Harka Ga Beyiba To Daga Kaine Bakayi Settings Daidai
Ba
.
Bayan Ka Saita Saika Fara More Free Browsing Wanda Bayida Adadin Qarewa Domin Ba Ruwan Kada Data
.
Wanna Free Browsing a Iya Opera Nan Dakai Settings Zaiyi Aiki Zaka Iya Shiga Ko Ina Kuma Kayi Duk Yadda Kake So Kamar Yadda Kake a Sauran Opera

.
Al'ameen A Isma'eel

Instergram handle: @aabkismaeel

No comments:

Post a Comment