Sunday, 18 November 2018

M TN Deal: Yadda Zaka Sai Datar MTN 335mb  A Kan N100 Tareda 1gb akan N200 Da 4GB Akan N1000

Shin Kunada Labarin Wannan Promo Na MTN

Ta Yadda Zaka Sai Data Mai Sauqin Gaske

Domin Kuwa Zaka Iya Siyan 1gb akan N200  Tareda 4GB Akan N1000

Abuna Farko Da Zaka Farayi Shine

Kayi Addu, ar Allah Yasa Layin Ka Yana Cikin Wadanda Zasuyi Domin Ko Ba Kowani Layi Ne Yakeyi Ba

Sai Ka Dial  *131*65#

Zaka Gansu

Dana N100 subaka 335mb

valid 3days

1gb N200

valid 1week

4gb N1000 valid 1month

Amma Ka Tabbata Ka Gwada Codes Din Kafin  Kasa Kudi Domin Na Fada Muku Ba Kowani Layi Yakeyi Ba

Idan Ka Gwada Sunce Maka

Insufficient Balance

To Kayin Ka Zaiyi

Idan Kuma Sukace

You Are Not Eligible For This Offer

Toka Haqura Layin Bazaiba

Amma Idan

Insufficient Balance Ne Zaiyi Saika Zabi Wanda Zaka Iya A Cikin

Deal Din

Fatan Sa ,a

Kuyi Share Domin Wasu Su Qaru.

No comments:

Post a Comment